Labarai
8 hours ago
Shugaba Tinubu na so ya jefa Yankin Arewa a cikin Wani sabon rikici da bala’i ~Cewar NDA
Wata kungiya mai suna Northern Democratic Alliance (NDA) ta gano wani shiri tsaf na aiki…
Labarai
24 hours ago
Mutun dubu 46,732 ne ke dauke da cutar kanjamau a jihar Kano yayinda mutun dubu 4,728 suka kamu a wannan shekara ta 2023.
Gwamnatin jihar Kano ta ce akalla mutane 4,728 ne suka kamu da cutar kanjamau a…
Labarai
24 hours ago
Gwamna Abba Kabir na kano ya kaddamar da Bilyan 6bn domin biyan ‘yan Fansho da iyalan wa’yanda suka mutu
A cikon daya daga cikin alkawurran yakin neman zabe kamar yadda yake kunshe a cikin…
Labarai
1 day ago
‘Yan Fansho na bin Gwamnatin Zamfara bashin Bilyan N13.6bn Daga 2015 Zuwa 2023 – Gwamna Lawal
Ya yi alkawarin fara biyan kuɗaɗen kyauta da alawus-alawus na fansho domin inganta jin daɗin…