Tsaro

Sojojin Najeriya sun Kashe Komandojin Boko Haram 3 a Borno.

Spread the love

Daga Ahmed T. Adam Bagas

Rundunar Sojin Najeriya ta fitar da Sanarwar Dakarunta na Opretion Zaman Lafiya Dole dake Arewa maso gabas Sunyi Nasarar Kashe Komandojin Boko Haram har guda uku a Yan kin Borno.

Rundunar tace a Ranar 26 ga watan Mayu ne yan Ta’addan Boko Haram Suka Kai Hari Banki Janction, Sojojin da Suka kai Harin Ramuwa ne Sukayi nasarar Kashe Kwamandojin da Suka hada da :-

Manzar Halid
Amir Abu Fatima
Nicap, Duk Kansu ‘yan Bangaren Shekau ne Inji Sanarwar.

A kwanakin Bayannan dai Rundunar Sojin Kasar nan Tana yawan Fitarda sanarwar Tana Samun Nasara Kan Mayakan Boko Haram da suka Shafe Sama da Shekaru 10 Suna Cin Karensu Ba babbaka a Arewa Maso Gabashin Kasar Nan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button