Labarai
Haryanzu muna bayarda wuta ba’a daina yayina ba Dawayya
Bayan ta dora wakar Tsohon film din dawayya waka mai take ‘yan mata murinka murna da rawa a dandali Jaruma rukuyya dawayya ta rubuta a shafinta na Instagram kamar haka Kainuwa dashen ‘yan allah Haryanzu muna bayarda wuta a dade anayi sai gaskiya allah mun godema da nima’imar Alkhairinka…