Labarai

A arewacin nageriya wata Kabila ta shiga cikin kabilun Kasashen duniya biyar da mace ke @uren namiji fiye da mutun daya.

Spread the love

Bisa wani binciken Jaridar The Guardian Nigeria News na 2019 na cewa a Nageriya na daga cikin Kasashen biyar da aka lissafo cewa mace na iya Auren Maza fiye da Daya Misali, ana yin polyandry na ‘yan’uwa a tsakanin ‘yan kabilar Tibet a Nepal, da wasu sassan China da kuma wani yanki na arewacin Indiya, inda ‘yan’uwa biyu ko fiye suka auri mata daya, tare da matar tana ”jima’i” da su.

Mun tattara sanannun ƙasashe biyar tare da kabilu waɗanda ke yin polyandry Auren Maza fiye da Daya fa mace.

Najeriya

Duk da cewa ba kasafai ake samun sabani a Najeriya ba, akwai kabilu a Najeriyar da ke ba da damar yin auren maza fiye da daya ga mata A Kabilar Irigwe bisa al’adar su Al’ummar Irigwe mace na iya Auren mazaje fiye da daya har sai da majalisar ta kada kuri’ar haramta ta a shekarar 1968.
Wani Rahoto yace Har zuwa lokacin nan mata suna tafiya gida-gida suna auren maza Kabilar na zaune a Kananan hukumomin Bassa, Jos ta Arewa da Jos ta kudu a jihar Filato da kuma karamar hukumar Kauru dake kudancin jihar Kaduna a Najeriya.

sauran kasashen sun ha’da da
Indiya

Kenya

China

Kudancin Amurka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button