Labarai

A Ibadan An kashe Yan kasuwa Hausawa 10 Tsawon kwana guda Buhari Yayi shiru..

Spread the love

Tsawon sama da awanni ashirin da Hudu kenan da Kabilar Igbo Suka Kai Hari ga Hausawa Yan kasuwa mazauna Ibadan Dake Jihar Oyo Lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar mutun goma tare da raunata mutun saba’in Haka an nemi mutun talatin an rasa bisa ga Rahotan Daily Nigerian kawo yanzu Shugaba Muhammadu Buhari bai ce komai ba kan Lamarin Hakan ya jawo cece kuce daga Bakin ‘yan Arewa wqsu na Cewa da ace yurubawa ne da yanzu yayi magana…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button