Labarai

A Kano Idan Gwamnati ta hana sana’ar a daidaita sahu zai haifar da mummunar barna ~Inji Fauziya D Sulaiman

Spread the love

Shararriyar marubuciya Kuma Mai Jagorancin gidauniyar Tallafawa mabukata Yar Asalin jihar Kano Fauziya D Sulaiman ta nuna damuwar ta game da sabanin ‘yan adaidaita da Gwamnatin Jihar kano ta Kuma bayyana ra’ayin ta a Shafin ta na Facebook game da faruwar Al’amarin ga dai Abinda tace Kamar Haka.

Idan aka ce babu sana’ar Adaidata a Kano, matasa da yawa za su rasa aikin yi Wanda hakan zai haifar da mummunan barna ga jahar, ku kalli Talaka shugabanni kar ku kalli kanku, domin kuna da kayan jindadin rayuwa ba ku San halin da Talaka ke ciki ba. Inaji ta…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button