A kudancin Nageriya Cikin kwana biyu Kacal kilo daya na tsokar nama ya tashi daga N2,000 Zuwa N15,000
Farashin Kayan Abinci Ya Yi Tashin Gwauron Zabi A Yankin Kudu Biyo Bayan Shiga Yajin Aikin Kai Musu Kayan Abinci Da Aka Yi Daga Yankin Arewa
Kilo daya na nama ya tashi daga naira 2,000 zuwa naira15,000
Kwano daya na shinkafa daga N750 zuwa N2,500.
Kwandon tumatur daga naira 2,500 zuwa Naira 35,000
Albasa daga N200 zuwa N1,500.
Menene ra’ayinku?
Tattasai
Shekaran jiya
Solo 6500-6000
Ayau 1700-16000
Tarugu
Shekaran jiya
Solo 12000-11000
Ayau 19000-20000
Buhu
Shekaran jiya
12000-11000
Ayau
19000-20000
Buhu
12000-11000
Ayau 24000-23000
Shambo
Shekaran jiya
Buhu
8000-9000
Ayau
20000-19000
Solo
Shekaran jiya
6500-7000
Ayau
15000-14000
Albasa
Shekaran jiya
8000-9000
Ayau
20000-21000_22000
Tumatir
shekaran jiya
Kiras
1800-2000
Kwando
5000-6000
A jiya
Kiras
3000-3500
Kwando
8000-9000-10000
Shinkafa
Satin Da ya fita
45000 Yar Hausa
Ayau
47000
Wake
40000
Masara 25000
Jaridar RANA24 ce ta tattaro wannan bayanan, inda kungiyar Arewa Media Writers ta dauko daga shafin Jaridar RARIYA.
Kungiyar “Arewa Media Writers” tana matukar farin ciki da hakan, haka zalika tana kara kira ga al’ummar yankin Arewa da su cigaba da bada hadin kai, har sai gwamnatin kasar ta dauki mataki kan cin mutunci da wulakanci, kisa da ‘yan kudu suke yiwa ‘yan Arewa.