Labarai

A mulki Buhari Daga N212 Ana Sa ran Cewa litar man fetir zai kai N350.

Spread the love

Bawan Karin Farashin litar man fetir daga N163 Zuwa N212 Yau da Gwamnatin Nageriya ta sanar kawo yanzu Jama’a da dama suna ta fa albarkacin Bakin su inda Wasu ke hasashen Cewa a mahanga ta hankali Cewa kafin karshen mulkin Shugaba Muhammadu litar man fetir na iya kaiwa dari uku da Hamisin N350 bisa ga yanayin mulkin na Shugaba Muhammadu Buhari…

Me Zaku CE Kan Wagga hasashe…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button