Al'adu
A Sanadin Waka Nasami Matar Da Na Aura, Inji Matashin Mawaki Hudu Fasaha.
Sana’ar Waka Sana’a Ce Wadda Take Da Sirri, Kuma Ana Samun Rufin Asiri Acikinta Daidai Gwargwado.
Amma Wasu Na Yiwa Sana’ar Tam Mummunar Fahimta Saboda Wani Dalili Nasu Na Son Zuciya.
Kamar Yadda Dan Kasuwa Yake Takama Da Kasuwacinsa Muma Haka Muke Takama Da Sana’armu Ta Waka.
Kamar Yadda Ma’aikaci Yake Takama Da Aikinsa, Haka Mukue Takama Da Waka.
Kamar Yadda Malamin Yake Takama Da Iliminsa Muma Haka Muke Takama Da Basirar Da Allah Yabanu Ta Waka.
A Sanadin
Waka Nasami Matar Da Na Aura, Inji Matashin Mawaki Hudu Fasaha.