Kasashen Ketare

Abin Da Sojoji Sukayi A Kasar Mali Shine Dai Dai Tunda Shine Abin Da Talakawan Kasar Suke Bukata____Inji Wani Tsohon Jigo A Jam’iyyar APC.

Spread the love

Jaridar Times Nigeria ta rawaito cewa Wani tsohon gaba a jam’iyyar APC mai mulki Mr Timi frank ya bayyana goyon banyan Sa ga sojojin da sukai juyin mulki a kasar Mali dake yankin yammacin Africa.

Mr Timi frank yakara da cewa sojojin Mali sunyi abin da ya dace wajen yiwa talakawan su ta Mali abin da sukeso ta hanyar kawar da gwamnatin kama karya ta shugaba Buobacar Keita.

A karshe ya bukaci Najeriya da sauran kasashen Afirika dasu dauki darashi dangane da wannan Abu da ya faru a kasar ta Mali.

Daga Kabiru Ado Muhd

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button