Tsaro
Abin Tausayi: Har Da Wanda Saura Kwana Biyu A Daurawa Aure ‘Yan Boko Haram Suka Hallaka.
Acikin yan agajin da yan boko haram suka saki Bidiyon kisan gillar da sukai musu harda Wanda ya rage saura kwana biyu a daura auren Sa.
Allah ya sauwake.
Kabiru Ado Muhd