Ilimi

ABUBUWA GUDA 5 DA ZASU HANAKA CIN MORIYAR SABON SHIRIN N-POWER

Spread the love

1- Idan ka kasance kana cikin sahun waɗanda suke shirin N-Power na baya(Batch A and B), ko ka ƙara cikewa ba zaka yi nasarar kasancewa a sahun sababbin da za’a ɗauka ba

2- Idan nambar BVN ɗinka bai yi daidai da sunan da kayi rigistar N-Power ba zaka samu damar shiga sahun sababbin waɗanda zasu ci gajiyar sabon shirin ba

3- Idan kayi kuskure wajan saka nambar asusunka(account number) ko BVN. za’a hanaka shiga sabon shirin N-Power

4- Sannan idan baka yi nasara a gwajin da za’a gudanar a yanar gizo-gizo (online test) ba, duk da kasance gwajin zai kasance mai sauƙi. A nan ma ba zaka samu nasarar shiga sabon shirin N-Power ba

5- Idan kayi kuskure a wajan zaɓar matakin karatunka ko ajin da kake , ba zaka yi nasarar shiga sabon shirin N-Power ba. misali mai NCE dole ya cike NCE

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button