Al'adu
Acikin Garin Abuja Ma Akwai Kauyen Da Basu Taba Jin Labarin Wata Korona Bairos Ba.

Daga Kabiru Ado Muhd
Kauyen Zakutu dake da Nisan tafiyar sa’a biyu daga cikin birnin Abuja inda nan ne kwamitin shugaban kasa mai yaki da yaduwar cutar korona bairos ke fitar da bayanai a kullum game da cutar.
Amma mazauna garin sunce basu tabajin labarin Annobar koronan ba.

Kuma basu tabajin wani labarin yadda zasu kare Kansu kan yadda zata iya shafarsu ba.

Yaya kuke kallon wannan lamarin…?