Rahotanni daga Jihar Kano ya Tabbatar Mana da ceaa Malamai daga Kananan Hukumomi 44 sun amince da sauke Malam Ibrahim Khalil daga Shugabancinsu inda suka maye gurbinsa da Prof. Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan. Cikakken labarin na Zuwa daga baya.