Domin kishin Annabi Muhammadu S.a.w ka shiga kayi Repotin ga mai kwamfanin Facebook kan masu batanci ga Annabi s.a.w

munyi wannan rubutune tare da saka maku links din mai kwamfanin Facebook domin kishin tare nuna bacin rai ga masu batanci ga Annabi s.a.w 👉🏿https://www.facebook.com/zuck

Ka shiga Al kaluman dake sama ka ruba kokarin kan zagin Annabi Muhammadu S.a.w da ake ayi a shafin Facebook wannan sako anaso a yada shi zuwa Musilmai domin kawo karshen masu Anfani da Facebook suna batanci ga shugaban Halitta Annabi s.a.w

Sakon Zai isa Ga mai kwamfanin Facebook kai tsaye manufarmu shine kawo karshen masu batanci ga Annabi Muhammadu s.a.w

Leave a Reply

Your email address will not be published.