Yaba kyauta tukuici; Hoton masallacin da shugaban kasar Nigeria muhammadu Buhari ya Gina da kudin Aljihun Sa a kauyen Dumurkul dake garin Daura a jihar Katsina. Daga Kabiru Ado Muhd