Ku cigaba da yiwa Abba Kyari addu’ar neman rahamar Ubangiji, domin kuwa ya sadaukar da rayuwarsu ga bautar kasa tun yana karami – Sakon Sheikh Pantami ga ‘yan Najeriya.

Kucigaba da yiwa Abba Kyari addu’ar neman rahamar Ubangiji, domin kuwa ya sadaukar da rayuwarsu ga bautar kasa tun yana karami – Sakon Sheikh Pantami ga ‘yan Najeriya.

Bayan cikar Shugaban ma’aikatan fadar Gwamnatin Tarayya Alhaji Abba kyari shekara daya da komawa ga mahaliccinsa, Ministan Sadarwa na Najeriya Sheikh Dr Isah Ali Fantami ya yi addu’ar Allah yajikansa da Rahma yasa Aljanna ce makomarsa.

Ministan ya kuma yi kira ga yan Najeriya da su cigaba da yiwa Abba kyari addu’ar samun rahmar Allah cikin wannan wata mai daraja na Ramadan, a matsayinsa na wanda ya sadaukar da rayuwarsa ga bautawa kasa tun yana karami.

Daga Kabiru Ado Muhd

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *