Addini
Rike Carbi Kwaikwayo ne da Kafirai – Dr. Kabiru Asgar.


Dr. Kabiru Asgar, ya ce asalin carbi kwaikwayo ne daga kafirai ‘yan kabilar Katolika, babu shi kwata-kwata a Musulunci.
Malamin ya ce ita kanta kalmar sunan carbin bata da asali, saboda bayan zuwan Musulunci da shekara dari hudu ma babu sunan carbi.
Malamin ya ce wani abu da yake faruwa shine, sai dan’uwanka yaje Saudiyya wai yarasa abin da zai kawo maka sai carbi saboda yana ganin kai Ustazu ne.
Ga dai Malam da bakinsa👇