Labarai

Ahmad Musa ya ƙaryata jita-jita da ake yadawa akansa…

Spread the love

Dan kwallon Najeriya da ke jagoranchin ‘yan wasan kwallon kafa ta Super Eagles dake Najeriya kuma mai buga wasa a kulabdin Al nassr dake kasar Saudiya Ahmad Musa ya karyata labarin da ke yawo cewa ya kamu da cutar Corona Virus.

Ahmed ya ce shi bai kamu da cutar COVID19 ba amma ya bi dokar hukumar NCDC ya killace kansa da iyalinsa bayan sun dawo daga kasar Saudiyya.

Ahmad musa ya nemi Al’umma da suyi watsi da labarin da ake yadawa Domin karyane lafiyata kalau

Daga Umar Gaya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button