Rahotanni

Aisha Yusuf Tayi Kira Ga Masu Zanga Zanga Da Su Koma Gida Zasu Fito Da Karfinsu.

Spread the love

Wata jigo a Cikin Masu Zanga zangar EndSars a Abuja, Aisha Yusuf, Ta ce Masu Zanga Zangar Su koma gida, amma zasu Fito da Karfinsu Injita.

Yusuf, Tayi wannan kiran ne Bayan Shugaban ‘Yan Sandan Kasar IGP. Muhammad Adamu, Ya Bada Umarnin Baza Jami’an Kwantarda Tarzoma a Fadin Kasar domin murkushe masu zanga zangar.

Ko a Legas An Sanya Dokar Ta baci na Tsawon Awa 24, Sai dai Masu zanga zangar sun Bijirewa Dokar, Daga Karshe dai Jami’an Tsaron Sun Budewa Masu zanga zangar Wuta a Daren Nan a Chan Legas.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button