Labarai

Akalla Mutane 700 Aka Kashe Ajerin Hare-Haren Da Aka Kai Yankin Kudancin Kaduna. Inji Kungiyoyin Al’ummar Yankin

Spread the love

Bangaren matasa na kungiyar al’ummun kudancin Kaduna ( SOKAPU) ya yi kira ga gwamnati da ta tabbatar da tsaro a yankin sannan kuma ta sake gina wuraren da aka lalata.

Bugu da kari kungiyar ta ce; A cikin jerin hare-haren da aka rika kai wa yankin, ya zuwa yanzu an kashe mutane 700 yayin da wadanda aka tarwatsa su ka kai 100,000.

Shugaban reshen matasan kungiyar Comarade John Isaac ne ya fadi haka sannan ya kara da cewa, yankunan da aka rika kai wa hare-haren sun kunshi; Jema’a, Jaba, Kagarko, Kachia, Sanga, Kaura, Zangon Kataf, Lere, kujuru da Chikun. Daga Haidar H Hasheem Kano

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button