Al'adu
Al’ada: Duk Lokacin Da Akai Aure Za A Hade Leben Ango Da Amarya A Daure Saboda Su Rayu Tare.
A bisa al’adar wata ƙaɓila mai suna #Saru a ƙasar #Habasha wato Ethiopia duk loƙacin da aka ɗaura aure , za’a haɗa leɓen ango dana amarya a ɗaure wuri guda saboda su rayu tare har abada sannan ba tare da ɗaya ya yaudari ko ha’inci ɗan uwansa ba
shin samari da ƴan matan Najeriya kun yarda a kawo irin wannan al’adar ƙasar ?
Daga Mutawakkil Gambo Doko