Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero ya sake nada Aminu Babba Dan Agundi a Matsayin Sarkin Dawaki Babba Bayan da mahaifinsa Alh. Ado Bayero Yacireshi a shekarar 2003.
Hakan da sarkin yayi ya sabawa al’adar masarautar, domin kuwa idan aka cire mutum ba a sake nadaahi.