Al'adu

Alhaji Sale Musa Sale Kwankwaso ƙani ga tsohon gwamnan Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya zama sabon makaman ƙaraye, kuma hakimin Madobi, kuma babban ɗan majalisar sarki masu hannu wajen naɗa sabon Sarki.

Spread the love

Alhaji Sale Musa Sale Kwankwaso ƙani ga tsohon gwamnan kano Alhaji Dr Rabiu Musa kwankwaso ya zama sabon makaman ƙaraye, kuma hakimin ƙaramar hukumar Madobi, kuma babban Dan majalisar sarki masu hannu wajen naɗa sabon Sarki.

Majalisar ta taya sabon makaman ƙaraye murnar zama sabon hakimin ƙaramar hukumar Madobi, mai martaba sarkin ƙaraye Alhaji Dr Ibrahim Abubakar na II ya yi kira ga sabon makaman ƙaraye Alhaji Sale Musa Sale Kwankwaso da yayi koyi da salon mulkin mahaifinsa wajen tafiyar da al’ummar da zai mulka.

Sabon hakimin ƙaramar hukumar Madobi, kuma makaman ƙaraye ƙani ne ga tsohon gwamnan Kano Alhaji Dr Rabiu Musa kwankwaso.

Daga Kabiru Ado Muhd

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button