Rahotanni

Allah da kansa ya saukar masu da Bala’i..

‘Yan garkuwa sun Hadu da Fushin allah ya saukar masu da kwarankwatsa
Rahotanni daga tango na jihar adamawar Nageriya da wani sashi na jamhoriyar Cameron ya nuna cewa allah da kansa ya saukar da fushinsa kan wasu yan garkuwa da mutane inda ya saukar masu da tsawa kwarankwatsa hakan yasa yayi sanadiyyar mutuwar a kalla mutun goma sha takwas 18.


wakilinmu Abdu dan buloka askira ya zanta da wani bawan allah dake kusa da wajen da abin ya faru ta wayar salula kuma ya tabbatar masa da faruwar al’amarin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button