Labarai
Allahu Akbar Sheikh Gumi ya cika Shekaru 28 da rasuwa, ga kadan daga tarihin sa…
Shahararran malami yau shekara 28 Kenan da Rasuwar Sheikh Abubakar Gumi (founder na kungiyar IZALA), ya rasu a 11 ga watan satumba 1992 bayan yayi fama da jinya a wani asibiti a landan. An haifi Malamin 5 ga Nuwamba a shekara ta 1922, ya rasu yana da shekaru 70 a duniya. Allah ya jikan sa.