Kasashen Ketare
Allahu Akbar- Ya Rasu Yayin Sallar Asubahi A Ƙasar Masar .
Daga Haidar H Hasheem Kano
Wani Limami Masallacin A Kasar Egypt Ya Rasu Yayin Dayake Jan Sallar Asubahi.
Sheikh Talha Ya Koma Ga Mahaliccinsa Yayin Dayake Bauta Masa.
Muna Roqon Allah Ya Kyautata Makwancinsa Da sauran Musulmi Baki Ɗaya