
Ko Kunsan Yaron Da Ya Haddace Alqur’ani Mai Girma Tun Yana Dan Shekara Uku?
ALLAHU AKBAR
Shine Dan baiwar yaron da ya haddace Alqur’ani Mai Girma tun yana Dan shekaru uku kacal a Duniya.
Abdurrahman Farah ɗan ƙasar Algeria shine yaron daya haddace Al-Qurani mai girma tun yana ɗan shekara 3 kacal a duniya.
Wanda hakan shi yasa hukumar ajiye kayayyakin tarihi ta duniya wato Guinness World Records ta karramashi a matsayin yaro mafi ƙanƙantar shekaru daya haddace Al-Qurani mai tsarki a tarihi.
Wannan baiwa ce daga Allah Wadda yake zabar wanda yaso Kuma ya bashi.
Daga Mutawakkil Gambo Doko