Tsaro

Al’ummar Garin Kukawa Dake Jihar Borno Sun Fashe Da Kukan Farin Ciki Bayan Sun Dawowarsu Gida, Sun Dauki Tsawon Lokaci Suna Gudun Hijira Saboda Rikicin Boko Haram.

Spread the love

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Kimanin mutane sama da dubu 186 suka dawo gida.

Daya daga cikin ‘yan gudun hijiran ya bayyana cewa “mun yi murna da dawo gida da muka yi ba wai don mun dawo da kudi a aljihunmu ba. Amma muna da yakinin cewa mun dawo don mu ci gaba da rayuwa a matsugunanmu.

“Shekaru goma da suka gabata na mallaki gonaki, motoci uku da rarar kudi sama da milyan shida da yara sha uku, amma yanzu yara bakwai ne suka rage min da kuma gona. Don haka ina mai godiya ga Allah da ya bar mu cikin rayayyu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button