Labarai
Amira ta rubuta a Twitter Cewa Allah Dora min jarrabar son Pantami.
Wata budurwa Mai suna Amira Gobara ta rubuta a shafinta na Twitter ta bayyana yada take tsananin so da kaunar ministan Sadarwa Dr Ali Isa Pantami inda ta ta rubuta cewa Allah ya daura min jarraban son Isa Ali pantami….. Help me tag him dan Allah