Labarai

Amurka na adawa da Ngozi Okonjo-Iweala kasancewar ‘yar Nageriya.

Spread the love

A yayin da Kungiyar Kasuwanci ta Duniya ke shirin sanar da sabuwar darekta-janar, yanzu Haka Amurka ana nuna adawa da fitowar Yar takarar daga Najeriya, Ngozi Okonjo-Iweala. Iweala ta Najeriya tuni ta samu goyon bayan wasu da dama a Afirka kuma Tarayyar Turai Okonjo-Iweala wacce kuma ta kasance Mai shedar Zama ‘yar kasar Amurka,

Gwamnatin Shugaba Donald Trump na kallonta a matsayin wacce ba ta sadaukar da kai ga bukatunsu ba. A halin yanzu, shugabannin tawagar WTO za su hadu da karfe 3 na yamma agogon Najeriya tare da yanke shawara kan hanyar ci gaba. Gwamnatin Trump dai ta kasance na adawa da Okonjo-Iweala ‘yar Najeriya a kokarinta na neman WTO DG.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button