Labarai

An bankawa Helkwatar Hukumar jiragen ruwa NPA wuta.

Spread the love

An cinna wuta ga hedikwatar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa da ke Marina a Legas inda ake zargin ‘yan daba ne suka kai harin.

Babu wani ‘karin bayani kan yadda aka cinna wutar ga hukumar ta NPA, amma wani bidiyo da kafar talabijin ta AIT ta wallafa a shafinta na Twitter ya nuna yadda ginin ke ‘konewa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button