Labarai

An bude lambar account na banki da sunan Jaruma momme Gombe ana damfarar Mutane.

Spread the love

Wasu Bata gari masu Shirin Bata sunan Jaruma momme Gombe sun bude account din banki Mai Kama da sunanta suna damfarar Mutane lamarin Daya jawo Hankalin Jarumar ta fitar da wata sanarwa a shafinta na Instagram tana mai Karyata Lamarin inda tace Salam Yan uwana maza da Mata Ina sanar daku Cewa wannan acc no da ake tallatawa Mutane Cewar nawane to karyane Sam Banda alaka dashi Kuma ni lafiya ta kalau saimu kiyaye Allah ya tsaremu aikata badai daiba nagode taku momme Gombe

Wannan ba shin Karo na farko da batagari ke Shiga rigar ‘yan film suna damfarar Mutane…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button