Rahotanni
An Dauroshi An Sakkoshi A Mota Tun Daga Kudu Zuwa Arewa Bayan Ya Shafe Shekaru Ba Tare Da Ya Dawo Ga Iyayensa Ba

Daga Kabiru Ado Muhd.
Wannan hoton wani matashi ne daya shafe shekaru shidda 6 a kasar kudu can cikin garin Abeokuta kasuwar dabbobi wani Dan uwansa yaganshi yace lallai seya tafi dashi ko a daure ne bayan shafe shekaru shidda 6 bayan ya shafe shekaru shidda 6 batare da yadawo sun sashi a idon su ba.

Dalilin dauro shi da Dan uwansa yayi shine saboda yayi gardamar komawa gida kuma hakan ya faru ne bayan ya sanar da iyayen nasu cewa ya ganshi a garin Abeokuta.
Allah yadada shiryawa.