Kimiya Da Fasaha

An Fara Dasawa Mutane Na’urar Komfuta A Cikin Kwakwalwa Domin Samun Damar Amfani Da Advance Tech. Gadgets.

Spread the love

A yunkurin kamfanin Neuralink na samar da canji a duniyar fasaha tare da saukakawa mutane rayuwa musamman wajen amfanin da wayoyi, kwamfiyutoci da motocin zamani, kamfanin Neuralink ya fara dasawa mutane wata yar karamar na’ura a cikin kwakwalwa akan farashin dollar $10,500.00 kwatankwacin Naira Miliyan 14 (14M) kacal a kudin Najeriya.

Na’urar dai zata bawa mutum damar aiwatar da dukkan ayyukan kwamfiyuta da tunani, misali idan kana so zaka iya downloading na apps irinsu Xender, MX Player, VLC, Microsoft yanda zaka iya Bude Xender a cikin kwakwalwarka a turamaka film din labarina kuma Ka kalla ba tareda ka kalla a TV ko waya ba, haka zalika zaka iya yin kowane irin aiki da komfuta takeyi cikin kankanin lokaci tare da turawa a waya ko kuma a kwamfiyuta.

Idan kana son koyon yare daban-daban da kowacce irin harka kawai downloading zakayi ko kuma kayi installing shikenan Ka zama multi-purpose.

Usman Umar Dagona
Young African Scientist 2023

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button