Labarai

An Fara wahalar man fetir a Abuja.

Spread the love

Rahotanni daga Abuja babban Birnin tarayya ya nuna cewa an Fara wahalar man fetir inda yau aka tashi da dogayen layi a gidajen mai a Abuja, lamarin da ya haifar da cinkoso a yankunan da abin ya shafa. Wakilinmu ya ruwaito cewa yayin da wasu gidajen mai Suka rufe gidajen su ba su bayarwa , wasu kalilan ne daga cikinsu ke bayarwa masu saye a gala da jarka babur da motoci ne ke fama da layin..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button