Kasashen Ketare

An Haramtawa ‘Yan Najeriya Shiga Turai Da Amurka.

Spread the love

An fitar da Najeriya daga cikin jerin kasashen da za a iya karbar matafiya zuwa Turai idan aka sake bude kan iyakoki a ranar 1 ga Yuli.

Hukumar Tarayyar Turai ta fitar da jerin sunayen kasashe 54 wadanda suka cancanci tafiya zuwa Turai yayin da kungiyar ta bude iyakokin da aka rufe don shawo kan yaduwar COVID-19.

Kwamitin ya ce, ‘yan asalin Brazil, Qatar, Amurka da Rasha ne kawai za su iya shiga Turai nan gaba kadan idan yanayin barkewar cutar a wadannan kasashen ya inganta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button