Tsaro
An kama Dan Sanda Mai Mukamin DSP Na Bogi a Abuja.
Rundunar Yan Sanda A Birnin Tarayya ta kama wani Jimi’inta na Bogi mai mukamin DSP mai Suna DSP Danjuma Manaseh kamar yadda ya Lakabawa kansa Sunan mukamin.
Manaseh Ya Dade yana jagorantar wata Tawaga ta Yan Sanda A Abuja amma Ba’a gane Mukamin Bogi ne dashiba Sai Yanzu.
A kwanakin bayama Danjuman Ya karawa kansa mukami daga ASP zuwa DSP.
Shin Laifin Waye ?