Labarai
An Kama Mai safarar makamai a katsina.
Rundunar ‘yan sanda ta kama mutumin da ke ba wa’ yan ta’addan makamai a Katsina tare da matarsa wadanda ke hada baki da su.
Abubuwan da aka kwato daga gare su sune Alburusai marasa adadi 14, lamba 61 na 9.6mm mai nauyin GPMG da kuma (399) lamba 7.6mm harsasai.