Labarai
An karrama Sheikh Dahiru Bauchi da Lambar yabo ta duniya guda biyu.
An Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauch Da Lambor Yabo Na Award Guda Biyu Na Duniya Mafi Girma. Yayin Da Ake Gudanar Da Maulidin Sheikh’ Ibrahim Inyass A Jihar Bauchi.
Allah ya karawa rayuwar SHEHU lafiya da nisan kwana, Allah ya sanya Alkhairi. Amiin
Daga Fityanu Media