Labarai
An Nuna Hotunan Adam Zango Da Matarsa A Lokacin Da Take Masa Kiss A Gadon Bacci.
An wallafa hotunan Adam A Zango tare da matarsa a kan gadonsu na bacci, wani shafi a Instagram mai suna Adam A Zango Fans, ya wallafa Hotunan jarumin tare da matarsa a kan gadon su na Bacci a lokacin da take sumbatarsa tana masa kiss.
Tuni dai jama’a da Dama sukayita tofa Albarkacin bakinsu akai.
Yayin da wasu suke ta sukar lamarin Suna fadin sam Hakan bai dace da tarbiyya da al’ada da addini ba.
Wasu kuma na gani hakan ba wani aibu bane, hasalima suna ganin hakan a Matsayin wayewa.
So tari ‘yan kannywood sukan yi wani sai kuga jama’a sunata faman kwaikwaya.