Tsaro
An sake fitar da sunayen ‘Yan Ta’addan Boko Haram guda 81 da Sojojin Najeriya ke nema ruwa a jallo.
Rundunar sojan Nigeria bisa jagorancin shugaban hafsoshin sojojin Nigeria da gwamnan jihar borno farfesa Babagana Umar zulum sun jangoranci sake kaddamar da sunayen yan ta addan boko haram guda 81 da rundunar sojojin ke nema ruwa a jallo.
Cikin rikakkun yan ta addan boko haram din da rundunar sojojin ke nema ruwa a jallo sun hada da, Abubakar shekau, Abu mus’ab Al-barnawi, ummaru tela, Abu umma, Malam bako hisba, dadai sauran su.
Daga Kabiru Ado Muhd