Labarai
An Sako mutun 17 Cikin daliban da aka sace a kankara…
Masu garkuwa da mutane da suka dauki dalibai kusan 600 a makarantar sakandaren Kankara jihar Katsina kawo yanzu sun sako dalibai 17 yammacin yau Litinin. Haka Kuma an turasu Zuwa gidajen iyayensu.
Gwamnan jihar Aminu Bello Masari ne ya sanar da haka a cikin zantawarsa da Yan jarida.