Labarai
An Sami Maganin CoronaVirus Na Gargajiya A Africa.
Daga Ahmed T. Adam Bagas
Kasar Madagascar ta bayyana cewar yanzu babu sauran cutar Corona a Fadin kasar.
An samu Maganin ne sakamakon namijin kokarin da kasar tayi na samar da wani magani na Gargajiya Wanda ke kashe karfin cutar nan take.
Shugaban Kasar Madagascar Andry Rajoelina ne ya sanar da hakan, Cewar yanzu haka ya tura samfurin kwalaben maganin Har guda dubu 5 zuwa kasar Dimokradiyyar Kongo domin taimakon mutanan kasar, Lokaci yayi da kasashen Africa zasu daina dogara da Majalissar Dinkin Duniya wajen nemarwa kansu makoma inji shi.
Shin Menene Ra’ayinku Masu Karatu….?