Lafiya

An sami sabbin masu Korona Bairos a Kaduna, in ji El-Rufa’i.

Spread the love

Gwamnan jihar kaduna mallam Nasir El-Rufa’i ya ce an sami sabbin masu dauke da cutar Korona Bairos guda hudu a jihar Kaduna.

Gwamnan ya sanar da hakan ne ta shafinsa na Twitter, inda yace
“Marasa lafiya 23 ya kamata a sallama. An smi samfurori huɗu da aka gwada tabbatacce daga cikin 198 da aka bincika. Kudancin Kaduna, Ikara, Kaura da Sabon Gari suna da masu dauke da cutar guda daya kowannensu.”

Gwamna El-Rufa’i na daya daga gwamnonin da sukafi tsaurarawa lokacin kullen Covi-19, wanda hakan yasa Mutane da yawa suke ganin ya fiya takura a yayin kullen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button