Labarai
An samu Karin Mutane 238 Masu Dauke Da Corona Virus A Sassa Daban-daban Na Kasar Nan.
An samu Jimillar Mutane 2170 masu Dauke da Cutar A Nigeria Inji Hukumar dake Kula da Cututtuka Masu Yaduwa a Kasar Nan NCDC,
Sabin Masu Cutar da Suka kai 238 din Sun Fito ne Daga Jahohi Kamar Haka;-
92-Kano
36-FCT
30-Lagos
16-Gombe
10-Bauchi
8-Delta
6-Oyo
5-Zamfara
5-Sokoto
4-Ondo
4-Nasarawa
3-Kwara
3-Edo
3-Ekiti
3-Borno
3-Yobe
2-Adamawa
1-Niger
1-Imo
1-Ebonyi
1-Rivers
1-Enugu
Wanda Suke dauke da Cutar : 2170
Wanda Suka warke: 351
Wanda suka Mutu: 68
Daga Ahmed T. Adam Bagas