Lafiya

An Samu Sabbin Masu Dauke Da CoronaVirus 39 A Najeriya…….

Spread the love

Daga Ahmed T. Adam Bagas

A Daren Jiya Litinin ne da misalin Karfe 11:10 Na Dare, Hukumar dake kula da Cututtka Masu Yaduwa NCDC ta Samar da Karin Mutane 39 Da ke Dauke da Covid-19 a Sassa daban Daban Na Kasar Nan.

Mutanen dai Sun Fitone daga:-

Kano- 23
Gombe-5
Borno- 2
Abia- 2
Sokoto-1
Abuja- 1
Ekiti- 1

Kawo Yau Talata dai Nigeria Nada Jimlar Mutane 665

Dake Dauke da Cutar Jahohi 25 Ne Cikin 36 da Birnin Tarayya da dake Fama da Cutar.

Har Ila yau NCDC din Tace Mutane 188 Sun Warke daga Cutar yayinda 22 Suka Mutu.

Alal Hakika Kullum dai Cutar Kara yawa Take a Kasar Nan.

Allah Ya Kawo mana Dauki…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button