Lafiya
An Samu Sabbin Mutane 49 Masu Dauke Da Covid-19 A Najeriya…
Daga Ahmed T. Adam Bagas
A Daren jiya Asabar da misalin karfe 10:30 Na dare ne Ma’aikatar Kula da Cututtuka masu Yaduwa Suka Bayyana Karuwar mutane 49 da Suke Dauke da Corona Virus a Kasar Nan, Mutanen da Sun Fitone daga:-
Legas 23
Abuja. 12
Kano 10
Ogun 2
Oyo 1
Ekiti 1
Yanzu An Samu Jimillar Mutane 542 ne Suke da Cutar Corona a Kasar Nan.
Fatan mu Allah Ya Yaye mana Wannan Masifar a Duniyar Musulmai.