Ilimi
An Sauke Ranar Zana Jarrabawar WAEC
Ministan illimi Adamu Adamu Wanda shi yasanar da hakan yayin wani taro, yasanar da cewa yanzu ba lokaci ne Na bude makarantu ba duba da halin da ake ciki don haka yasa aka soke batun bude makarantu saboda kare lafiyar yara.
Daga Kabiru Ado Muhd