Uncategorized
Ana Wata Ga Wata: An Samu Bullar Ebola A Congo………
A dai dai Lokacin da CoronaVirus Ke Cigaba da Ta’azzara a Sassan Duniya, Kwatsam Sai Aka Samu Wani Mutum Dauke da Ebola A Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo.
Ana Saura kwanaki Uku a Yi Bikin Rabuwa da Ebola a Duniya sai Gashi An Sake Samun Ebola a Kasar.
Daraktan Hukumar Lafiya ta Duniya ne Yayi wannan Bayani Jiya Juma’a a Shafinsa Na Twitter, Inda Darakta Yake Cewa Yazama Dole A Sake Tashi Tsaye Don Kawarda Cutar a Doron Kasa.
Ahmed T. Adam Bagas